Hajjin 2020: Karancin Fasfo Na Kawo Tsaiko Wajen Rajistar Maniyyata- IHR
Daga Jabiru HassanKungiyar Masu Bada Rahotannin Aikin Hajji Da Umara (IHR) ta koka dangane da yadda karancin takardar buga fasfo ke kawo tsaiko wajen...
Menene Hajji, Daga Imam Auwal Adam Assudany
Kalmar Hajji a harshen Larabci tana nufin nufi. Amma a shari'a tana nufin bautar Allah da yin wasu ibadu na musamman da...
An sake bude Masallatan harami na Makka da Madina bayan rufe su na wucin...
Daga Mustapha Adamu Gwamnatin Saudi Arabia ta bada umarnin sake bude Masallatan harami na Makka da Madina, bayan rufe su na...
An yabawa Independent Hajj Reporters a kan samar da kafar labarai ta Hausa
Daga Jabiru A Hassan, Kano. Maniyyata zuwa aikin Hajji da Umrah, da sauran masu ruwa da tsaki a harkar na jihar...
An killace yankin jikin Ka’aba na wucin gadi domin feshin magani
Yankin jikin Ka'aba, waje mafi tsarki a Musulunci ya kasance ba kowa tun safiyar Alhamis yayin da ma'aikatan lafiya su ke tsaftace harabar sakamakon...
Hajj 2020: Hukumar kula da walwalar alhazai ta Kano za ta fara horas da...
Daga Mustapha Adamu
Hukumar kula da jin dadi da walwalar alhazai ta Jihar Kano ta bayyana cewa za ta fara kashin farko na ilimantarwa da...
An Karrama Tsohon Shugaban NAHCON A Masarautar Zazzau
dAGA Mustapha adamu An karrama shugaban Hukumar Kula da Aikin Hajji ta Kasa (NAHCON) mai barin gado, Barista Abdullahi Mukhtar Muhammad a Zaria ranar Lahadin...
Mun tanadi sababbin manyan jirage 3 don jigilar aikin Hajjin bana- Azman
Daga Mustapha AdamuKamfanin sufurin jiragen sama na Azman ya bayyana cewa ya kammala dukkan shirye-shirye tsaf domin tunkarar aikin Hajjin 2020.Yayin da ya ke...
Hajj Reporters Ta Bude Jaridar Yanar Gizo-gizo Ta Hausa, Tana Kuma Shirin Bude Manhajojin...
Independent Hajj Reporters, kungiya mai zaman kan ta da ta ke sa ido da kuma kawo rahotanni a kan aikin Hajji a Nigeria da...
NAHCON ta rattaba hannu kan wata yarjejeniya tare da Masu ba da sabis na...
NAHCON ta rattaba hannu kan yarjejeniya da masu dawainiya na iikin hajji na Saudiyya don Mahajjata na kasashen Afirka wadanda ba larabawa baShugaban NAHCON,...