25.6 C
Kaduna
Thursday, October 3, 2024

Hajjin bana: Hajj Reporters Alkauthar Travels sun ƙaddamar da haɗin gwiwar aiki

HAJJ REPORTERS Media Limited, mawallafan www.hajjreporters.com da Mujallar Hajj Reporters sun ƙaddamar da kulla hadin gwiwa ALKAUTHAR TRAVELS & TOURS, kamfanin da ya...

Hukumar Alhazai ta Ghana ta sanar da dalar Amurka dubu 6,500 a matsayin kudin...

Hukumar Alhazai ta Ghana ta sanar da cewa dalar Amurka dubu 6,500, kwatankwacin Ghana Cedi 75,000 a matsayin kudin aikin hajjin shekarar 2023. Wata...

Hajjin 2023: Za a fara jigilar maniyyatan bana ran 21 ga Mayu – GACA

Hukumar Jiragen Sama ta Saudiyya (GACA), ta saki jadawalin yadda aikin jigilar maniyyata da alhazai zai kasance yayin Hajjin 2023. Jadawalin da GACA ta fitar...

Saudia ta cire cire shingen hana taɓa jikin Ka’abah

Hukumomin Saudiyya sun cire shingen da suka sanya don hana alhazai tabawa da kuma sumbatar Al-Hajar Al-Aswad da kuma Kaʿabah. An cire kariyar ne wadda...

Hukumar Alhazan Sokoto ta umarci mahajjata da su duba sunayensu domin kwasosu zuwa Nijeriya

Hukumar jin dadin alhazai ta jihar Sokoto na kira ga mahajjatan jirgi na farko da suje su duba sunayensu a bakin masaukinsu. Hukumar ta ce...

YANZU-YANZU: Za a fara kwaso alhazan Nijeriya zuwa gida a ranar Friday

A ranar Juma'a, 15 ga watan Yuli ne za a fara jigilar maniyyatan Nijeriya da ga ƙasar Saudiyya zuwa Nijeriya. Shugaban Hukumar NAHCON, Barista Zikirullah...

Hajjin bana: Gwamnatin Legas za ta mayar wa maniyyatan da basu samu kujera ba...

Gwamnatin jihar Legas ta ce za ta mayar wa da maniyyata aikin Hajji kuɗaɗen su da suka biya amma basu samu kujera ba a...

Hajjin 2022: Mun tanadi masaukai daf da Harami – Hukumar Alhazai ta Katsina

Gwamnatin Jihar Katsina ta ce ta tanadi masaukai masu kyau ga maniyyatanta a kusa da Masallacin Harami na Makka a Hajjin 2022. Babban Daraktan...

Hajj 2022: Kar ku ɗauki hayar kamfanonin jirage da su watsar da alhazan Nijeriya,...

Ƙungiyar mai zaman kanta da ke kawo Rahotanni da sa ido kan Aikin Hajji da Ummara, IHR, ta buƙaci Hukumar Hajji ta Ƙasa,...

Omicron: Nigeria ta nemi Saudiya ta ɗage mata takunkumin zuwa ƙasar

Gwamnatin Nijeriya ta miƙawa Saudi Arebiya bukatarta ta ɗage dakatarwar shiga ƙasar da ta yi sakamakon ɓullar sabon nau'in korona na Omicron. Ƙaramin Ministan Harkokin...