28.5 C
Kaduna
Monday, July 15, 2024

Saudiya na daf yanke hukunci kan yi ko fasa Hajjin bana

Bayan da a ka ɗaga manyan tarukan al'umma a faɗin duniya,  da su ka haɗa da gasar Olympic ta duniya da za a yi...

Alhazai za su killace kawunan su bayan kammala Hajjin 2020 ran Lahadi

Daga Mustapha AdamuA ranar Lahadi ne aka kammala aikin Hajjin bana bayan da alhazai suka yi ɗawafin bankwana a masallacin harami na Makka.Daga nan...
KANO FIRTS FLIGHT

Hajj 2020: Hukumar kula da walwalar alhazai ta Kano za ta fara horas da...

Daga Mustapha Adamu Hukumar kula da jin dadi da walwalar alhazai ta Jihar Kano ta bayyana cewa za ta fara kashin farko na ilimantarwa da...

An maidowa maniyyata 423 sama da naira miliyan 440 a Kano

    Daga Mustapha Adamu   Hukumar Kula da Jin daɗi da Walwalar Alhazai ta Jihar Kano ta ce ta maido da sama da...
NIGERIA PILGRIMS MINA GOOD

Kashi 70 na baƙi, kashi 30 na ƴan ƙasa ne za su yi Hajjin...

Yayin da Ma'aikatar Hajji da Umara ta Saudi Arebiya ranar Litinin ta fara yin rijistar waɗanda suke da sha'war yin Aikin Hajjin bana, daga...

NAHCON ta yabawa Hajj Reporters bisa ƙwazo wajen yaɗa ayyukan ta

    Daga Mustapha Adamu     Hukumar Hajji ta Ƙasa (NAHCON) ta yabawa Ƙungiyar Masu Ɗauko Rahoton Hajji Mai Zaman Kanta, da aka...

Hukumar Kula da Aikin Hajji ta Yobe, Shugaban Hukumar Shige da Fice sun gana...

Daga Mustapha AdamuShugaban Hukumar Kula da Alhazai ta Jihar Yobe, Alhaji Bukar Kime da mukarraban sa sun kaiwa Shugaban Hukumar Shige da Fice na...

Hajjin 2020: Za a fara maidawa maniyyata kuɗaɗen su a Katsina

 Daga Mustapha AdamuGwamnan Jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya yarje da a maidawa maniyyatan jihar kuɗaɗen su da suka ajiye domin zuwa Hajjin 2020.Shugaban...

An Karrama Tsohon Shugaban NAHCON A Masarautar Zazzau

dAGA Mustapha adamu An karrama shugaban Hukumar Kula da Aikin Hajji ta Kasa (NAHCON) mai barin gado, Barista Abdullahi Mukhtar Muhammad a Zaria ranar Lahadin...

Tsohon Shugaban NAHCON ya faɗi yadda za a faɗaɗa Aikin Hajji don bunƙasar arziƙi

...ya kuma ce 'ina da yaƙinin za a yi Hajjin bana'Daga Mustapha AdamuShugaban Hukumar Kula da Hajji ta Ƙasa (NAHCON), Barista Abdullahi Muhammad Mukhtar...