24.5 C
Kaduna
Monday, July 15, 2024
Ondo Chiaman's Death

Shugaban Hukumar Alhazai ta Jihar Ondo ya rasu

Shugaban Hukumar Alhazai Musulmai ta Jihar Ondo, Alhaji Khaleel Fawehinmi ya rasu. An rawaito cewa marigayin ya rasu ne a Ƙasar Amurka bayan gajeriyar rashin...
UMRAH H

Hukumar lafiyar Saudiyya ta shawarci wasu rukunnan marasa lafiya da su dakata da yin...

Hukumar lafiya ta Saudi Arebiya ta yi kira ga wasu rukunnan marasa lafiya da su ɗage yin Ummara da ziyara zuwa masallaci mai tsarki. A...
FIRST BATCH 2020 PILGRIM

An ci tarar mutane 16 Riyal 10,000 sabo da ƙoƙarin shiga gurare masu tsarki...

Mutane goma sha shida ne aka ci tarar su har Riyal dubu goma, daidai da dalar amurka 2,666 sakamakon shiga gurare masu tsarki a...

Maganin Farin Jini Daga Bakin Manzon Allah (SAW)

Da Sunan Allah, Mai Rahama, Mai Jin Kai Dukkanin kyakkyawan yabo da godiya sun tabbata ga Allah Ubangijin talikai, tsira da amincin Allah su kara...
Max Airline Conveying pigrims

COVID-19: NAHCON ta umarci Hukumomin Kula da Jin Dadin Alhazai na Jihohi su dakatar...

Daga Mustapha Adamu Hukumar Kula da Aikin Hajji ta Kasa (NAHCON) ta umarci Hukumomin kula da Jin Dadin Alhazai na Jihohi da su dakatar da...

Coronavirus: Har yanzu ba a tsaida matsaya kan Hajjin 2020 ba, in ji wakilin...

Daga Mustapha Adamu Gwamnatin Saudi Arebiya ta ce ba ta yanke hukunci a kan ko za a yi Aikin Hajjin 2020 ko ba za a...
NIGERIA PILGRIMS MINA GOOD

Da Alamun Za a Murkushe COVID-19 Kafin Aikin Hajjin 2020- Kwararru

Daga Jabiru A. Hassan, Kano Kwararru kan aikin kula da lafiyar al'umma da kuma malamai masu gudanar da fadakarwa kan al'amuran yau da kullum sun...
Kaaba

COVID-19: NAHCON ta yi kira ga maniyyata Umrah da su je kamfanunuwan da su...

Daga Mustapha Adamu Hukumar kula da aikin Hajji ta kasa (NAHCON) ta yi kira ga maniyyata Umrah wadan da su ka biya ta kamfanunuwan sufurin...
ZIKRULLAH NAHCON CHAIRMAN

Covid-19: NAHCON tabi umarnin Saudiyya na dakatar da Umrah na wucingadi

SADAUKARWA Covid-19: NAHCON tabi umarnin Saudiyya na dakatar da Umrah na wucingadi Hukumar kula da harkokin Hajji ta kasa (NAHCON) ta jawo hankalin maniyyata daga Najeriya...