Kwamitin Adashin Gata na Hajji ya miƙa rahoto ga shugaban NAHCON
Daga Mustapha Adamu Kwamitin da a ka kafa domin tabbatar da cigaban sabon tsarin nan mai taken Adashin Gata na...
NAHCON ta miƙawa NBTE takardar neman sahalewar kafa Cibiyar Horaswar Aikin Hajji
Daga Mustapha Adamu Hukumar Hajji ta Ƙasa (NAHCON) ta miƙawa Hukumar Ilimin Fasahohi ta Ƙasa (NBTE) takarda mai ɗauke da...
Hajjin 2020: Maniyyata 46 ne cikin 1,169 suka nemi a maido musu da kuɗaɗen...
Daga Mustapha Adamu Maniyyata 46 a cikin 1,169 da suka biya kuɗin ajiya na Hajjin bana ne suka nemi a...
YANZU-YANZU: Tsohon Shugaban NAHCON, Mukhtar ya yi magana kan Hajjin 2020
Tsohon Shugaban Hukumar Kula Da Hajji ta Kasa, NAHCON da ya sauka kwanan nan, Barista Abdullahi Muhammad Mukhtar ya ce "neman soke Aikin Hajjin...
COVID-19: NAHCON ta umarci Hukumomin Kula da Jin Dadin Alhazai na Jihohi su dakatar...
Daga Mustapha Adamu
Hukumar Kula da Aikin Hajji ta Kasa (NAHCON) ta umarci Hukumomin kula da Jin Dadin Alhazai na Jihohi da su dakatar da...
An yabawa Independent Hajj Reporters kan samar da kafar labarai ta Hausa
Daga Jabiru A Hassan, Kano. Maniyyata zuwa aikin Hajji da Umrah da sauran masu ruwa da tsaki kan Hajji...
COVID-19: NAHCON ta yi kira ga maniyyata Umrah da su je kamfanunuwan da su...
Daga Mustapha Adamu
Hukumar kula da aikin Hajji ta kasa (NAHCON) ta yi kira ga maniyyata Umrah wadan da su ka biya ta kamfanunuwan sufurin...
Covid-19: NAHCON tabi umarnin Saudiyya na dakatar da Umrah na wucingadi
SADAUKARWA
Covid-19: NAHCON tabi umarnin Saudiyya na dakatar da Umrah na wucingadi
Hukumar kula da harkokin Hajji ta kasa (NAHCON) ta jawo hankalin maniyyata daga Najeriya...
Na cimma manufofi 17 lokacin da nake shugabancin NAHCON- Barr. Abdullahi Mukhtar
Barr Abdullahi MukhtarShugaban hukumar ta NAHCON mai barin gado, Barista Abdullahi Mukhtar Mohammed ya ce lokacin da yana shugabancin hukumar, ya cimma manufofi guda...
Yadda NAHCON ke kujerar Muktar, ke gudanar da aikin Hajji na 2019 ba tare...
NAHCON ke kujerar Muktar, ke gudanar da aikin Hajji na 2019 ba tare da tallafin gwamnati baBy Abubakar Ahmadu MaishanuHukumar kula da aikin hajji...