WHO rate Madinah among world’s healthiest cities
The holy city gained World Health Organization accreditation after meeting all global standards
The Saudi city of Madinah has been acknowledged by the World Health...
LABRAI: An fara zango na biyu na dawowar Ummara
Ƙarfe 12 daidai na dare a ka fara zango na biyu na dawowar Ummara daki-daki, inda a ka samu ƙarin yawan alhazan Ummar daga...
Za a dawo da yin Ibadar Ummara daga 4 ga Oktoba
Ma'aikatar Harkokin Cikin Gida ta Saudi Arebiya ta sanar da cewa za ta bada damar a cigaba da Ibadar Ummara, Amma daki-daki...
Muna daf da fara aiwatar da adashin gata na aikin Hajji- NAHCON
Hukumar Hajji ta Ƙasa (NAHCON) ta ce ta bijiro da wani sabon tsari na tara kuɗin tafiya aikin Hajji ga masu ƙaramin ƙarfi, wato...
Saudiya na gagarumin shirin buɗe Ummara
Babban ofishin Shugabancin kula da Harkokin Masallatan Harami Biyu da Hukumar Hajji da Ummara ta Saudi Arebiya sun sanar da cewa gagarumin shiri...
Hajjin 2020: Alhazai sun cire harami bayan kammala rukunnan aikin Hajji
A ranar Juma'a ne Alhazai suka kammala rukunnan aikin Hajj guda huɗu, wanda yayi daidai da 10 ga watan Dhulhijja, wacce kuma a ke...
Sallah:? Mun yi alƙawarin yin kyakyawan shiri a Hajjin 2021- Shugaban NAHCON
Daga Mustapha AdamuShugaban Hukumar Hajji ta Ƙasa, NAHCON, Barista Zikrullah Kunle Hassan ya yi alƙawarin samar da duk wasu hanyoyi da za su sanya...
Hajjin 2020: Ba a samu wanda ya kamu da COVID-19 ba a ranar Arfa
Bayan an yi gwajin cutar COVID-19 na kan me uwa da wabi a kan alhazan bana, ba a samu ko mutum ɗaya da yake...