34.7 C
Kaduna
Friday, April 26, 2024

Ma’aikata 3,500, injina 89 ne ke feshin magani a Masallacin Harami a kullum

Daga Mustapha AdamuMa'aikata 3,500 ne da kuma injina 89 a ke amfani da su wajen yin feshin magani a Babban Masallacin Makka, wato Harami,...

Hajjin 2020: A maidowa da maniyyata kuɗaɗen su ta banki – Sugaban NAHCON

  Shugaban Hukumar Hajji ta Ƙasa (NAHCON), Barista Zikrulla Kunle Hassan ya yi kira ga Hukumomin jin Daɗin Alhazai na Jihohi da su...

Adamawa: An shawarci maniyyata da su ci gaba da ajiye kuɗin su zuwa Hajjin...

Shugaban Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Adamawa, Mallam Salihu Abubakar ya shawarci maniyyata Aikin Hajji na jihar da su bar kuɗaɗen su da...

Hukunce-Hukuncen Sallar Idi a Gida

Da Ga Ahmad Bello Dogarawa

YANZU-YANZU: An naɗa sabon Shugaban hukumar Kula da Alhazai ta Jihar Taraba

  Gwamnan Taraba, Arc. Darius Dickson Ishaku ya tabbatar da naɗin Alhaji Umar Ahmed Chiroma a matsayin sabon Shugaban Hukumar Kula da Jin...

An sake bude Masallatan harami na Makka da Madina bayan rufe su na wucin...

Daga Mustapha Adamu Gwamnatin Saudi Arabia ta bada umarnin sake bude Masallatan harami na Makka da Madina, bayan rufe su na...
KANO FIRTS FLIGHT

Hajj 2020: Hukumar kula da walwalar alhazai ta Kano za ta fara horas da...

Daga Mustapha Adamu Hukumar kula da jin dadi da walwalar alhazai ta Jihar Kano ta bayyana cewa za ta fara kashin farko na ilimantarwa da...

Da DUMI-DUMI: Saudiyya za ta sassauta dokar kulle, a ci gaba da harkoki, komai...

Daga Mustapha AdamuA yau, Talata ne, Saudi Arebiya ta sanar da sassauta duk wata dokar kulle da ta kakaba sakamakon annobar coronavirus, in da...

COVID-19: IHR ta yabawa Saudiyya kan yin Hajjin 2020 cikin nasara

  Ƙungiyar Masu Rahotannin Aikin Hajji Mai Zaman Kanta, wacce a ka fi sani da Independent Hajj Reporters (IHR), ta taya Saudi Arebiya, ƙarkashin...

Hajjin 2023: Rukunin farko na maniyyatan Kano za su tashi ranar 3 ga watan...

Rukunin farko na Maniyyatan jihar Kano za su fara tashi zuwa Saudi Arebiya domin gudanar da aikin Hajjin bana. Shugaban Hukumar Alhazai ta jihar, Muhammad...